Home APC A Yau Tinubu Ya Aikawa Musulmi Sakon Barka da Sallah

Tinubu Ya Aikawa Musulmi Sakon Barka da Sallah

by masta

Zababben shugaban kasar Nijeriya Alh Bola Ahmad Tinubu ya mika sakon Barka da Sallah ga daukacin Musulmin Nijeriya tare da addu’ar Allah ya amshi ibada ya kawo lafiya da karuwar arziki da Zaman lafiya a kasarmu Nijeriya , Amin.

Related Posts

Leave a Comment