Home Labarai Kwamishinan Kananan hukumomi, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo yayi kira ga Daraktocin Mulki na Kananan hukumomi arbain da hudu su kasance masu bin ka’idojin aiki da ajiya bayanai game da yadda suke gudanar da kudaden Kananan hukumominsu.

Kwamishinan Kananan hukumomi, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo yayi kira ga Daraktocin Mulki na Kananan hukumomi arbain da hudu su kasance masu bin ka’idojin aiki da ajiya bayanai game da yadda suke gudanar da kudaden Kananan hukumominsu.

by masta

Maitaimakin Gwamnan kuma kwamishinan kananan hukumomi yayi wannan kiran ne yayin wani taro da aka gudanar a ma’aikatar kananan hukumomi da daraktocin wadanda a yanzu haka su ke gudanar da mulkin kananan hukumominsu.

Kwamishinan ya kuma yi kira da su mayar da hankali kan harkokin tsaron yankunansu, musamman a wannan lokutan da yan ta’adda ke neman mafaka sakamakon nasarorin da rundunar soji ke samu akansu

Related Posts

Leave a Comment