Home Labarai Gwamnatin Kano ta kara wa’adin hutun daliban makarantun firamare da sakandire saboda uzurin gaggawa da zai kaw o ci gaban fannin.

Gwamnatin Kano ta kara wa’adin hutun daliban makarantun firamare da sakandire saboda uzurin gaggawa da zai kaw o ci gaban fannin.

by masta

Kwamishinan ma’aikatar ilimi na jihar, Umar Haruna Doguwa ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa dauke da sa hannun daraktan yada labarai na ma’aikatar, Balarabe Abdullahi Kiru.

A baya dai Gwamnatin ta sanya 8 da 9 ga watan satumbar 2024 a matsayin ranakun da za’a koma karatun, sai dai yanzu ta dage zuwa wani lokaci da zata sanar nan gaba.

Related Posts

Leave a Comment