Gwamnan Abba Kabir ya sanya hannu kan kwarya-kwaryar kasafin kudi na naira biliyan 99.
previous post
Kwarya-kwaryar kasafin kudin ya nuna amincewa da biyan naira 70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga Ma’aikata.
Gwamna Abba Kabir ya sanya hannu a yayin da shugabancin Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince dashi.