424
Amadadin Mai Girma Kantoman Karamar Hukumar Mulkin Wamakko Hon Bello Buba kaura Kimba Da Mai Girma Dan’Majalisar Karamar Hukumar Mulkin Wamakko Hon Abubakar Lamido Wamakko
Suna Gayyatar Al’Ummar Karamar Hukumar Mulkin Wamakko, A Wurin Tarbon Mai Girma Gwamnan Jahar Sokoto, Dr. Ahmad Aliyu Sokoto Wanda Zaizo Gobe In sha Allah A Karamar Hukumar Mulkin Ta Wamakko 👌
Mai girma Gwamna Zaizo Ne Domin Yin Godiya Ga Al’ummar Karamar Hukumar Mulkin Ta Wamakko Local Government Akan Karamcinda Da Muka Yimasa, Lokacin Zabe.
Muna Rokon Ubangiji Allah Yasa Ayi Taro Lafiya Akare Lafiya
Time: Karfe 4:00PM
Na Yamma
Veinu: LGE Wamakko
31th-08-2024-Writing By Chairman APC Social Media Organization Wamakko Local Government Dan manaja Wamakko






