Sarkin Zabarmawan Jihar Ondo Hon. Albdulhadi Malam Ali wanda ya koma APC ta hannun Shugaban Jam’iyyar na ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje a jiya Alhamis, yau Jumu’a ya dawo jam’iyyarsa ta NNPP Kwankwasiyya a hannun jagoranta Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso.