Home Labarai Gwamnatin jihar Katsina ta fara raba shinkafar da gwamnatin tarayya ta bayar.

Gwamnatin jihar Katsina ta fara raba shinkafar da gwamnatin tarayya ta bayar.

by masta

Gwamnatin jihar Katsina ta fara raba shinkafar da gwamnatin tarayya ta bayar zuwa kananan hukumomin jihar Katsina.

Domin Rabawa mutanan jihar Katsina kamar Yadda aka tsara a hukumance.

Related Posts

Leave a Comment