Home Labarai Komai zai daidaita kuma ‘yan kasa za su yi dariya da farin ciki.

Komai zai daidaita kuma ‘yan kasa za su yi dariya da farin ciki.

by masta

#PBAT

Sakamon mayar da hankali kan ayyukan alheri da muka alkawurta ba shakka ‘yan Kasa za su yi dariya da murna bayan wannan matsin nan da ‘yan kwanaki kadan za a yi dariya in Sha Allah.

Shugaban kasa Na jajantawa alumma, kuma yana sane da halin da suke ciki. A yi addu’a a kara hakuri dadi na tafe In sha Allahu.

#PBAT2027

Related Posts

Leave a Comment