Home Labarai Ba wa Kananan hukumomi cikakken Iko cigaba ne ga al’umma

Ba wa Kananan hukumomi cikakken Iko cigaba ne ga al’umma

by masta

Kowace ƙaramar hukuma za ta iya daukar ma’aikata dubu 1,200 aiki ta riƙa biyansu Albashin dubu 200 duk wata. Wannan ba Karamin cigaba ba ne da kara bunkasa tattalin arziki ga ‘yan kasa.

Related Posts

Leave a Comment