DA ƊUMI-ƊUMI: Matatar Man Fetur Na Garin Fatakwat Zai Soma Aiki A Cikin Watan Nan, Inda Zai Dinga Tace Lita Milyan 12 Na Man Fetur A Kullum
Hakan na daga cikin kokarin gwamnatin tarayya na saukakawa al’umma duba da mawuyacin halin da ake ciki sakamakon cire tallafin man fetur.
Me za ku ce?