Home Labarai Ku yarda da ƙwarewa ta sauki yana tafe – Tinubu ya roƙi ƴan Najeriya

Ku yarda da ƙwarewa ta sauki yana tafe – Tinubu ya roƙi ƴan Najeriya

by masta

A sabon bidiyon da ya saki a yau Laraba Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga ’yan Najeriya su yi imani da shi zai kai Najeriya tudun tsira

Kuma ya ce ya fahimci radadin da yan Najeriya ke sha amma kowa ya sani "sauƙi yana zuwa kuma nan gaba kaɗan abubuwa za su warware saboda kyawawan manufofinsa"

Related Posts

Leave a Comment