Labarai Gwamnan jihar Sokoto Alh Ahmad Aliyu ya karbi daliban makarantar tsangaya da Yan ta’adda suka saka a Fada. by masta March 23, 2024 written by masta March 23, 2024 542 Gwamnan Jihar Sokoto Dr. Ahmad Aliyu Sokoto ya karbi daliban makarantar tsangaya su goma sha bakawai (17) wadanda sojoji suka karbo daga hannun yan ta’adda da suka sacesu a Karamar hukumar Gada sati biyu da suka gabata. Share this: Share on Facebook (Opens in new window) Facebook Share on X (Opens in new window) X Like this:Like Loading... Related 0 comment 0 FacebookTwitterPinterestEmail masta previous post Shugaban Ƙasa Tinubu ya Sakatar da Balaguron jami’an gwamnati zuwa kasar waje next post Makaranta wurin neman Ilimi ne ba fagen Satar mutane ba. In ji Shugaban Kasar Nijeriya Alh Bola Ahmad Tinubu Related Posts JIGA-JIGAN APC SUN MARAWA SULE GARO BAYA A... April 12, 2026 Shugaba abin koyi. Prof Pakistan da shugabancin Nahcon. February 9, 2026 PRESS STATEMENT 15th January, 2026 January 15, 2026 Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya... December 3, 2025 2 December, 2025 22:17 December 2, 2025 22 November, 2025 13:08 November 22, 2025 Leave a Comment Cancel Reply Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.