335
Idan Allah Ya Kaimu Gobe Zan Kaddamar Da Aikin Saka Solar Kan Titi Mai Amfani Da Hasken Rana A Mazabar Kunya Da Minjibir Da Misalin Karfe Goma Na Safe (10:00am) A Nan Karamar Hukumar Minjibir.
Duka A Kokarin Mu Na Cigaba Da Kawowa Yankunan Namu Chanji, Baya Ga Haka Ma Abun Bazai Tsaya Iya Wadannan Mazabu Ba Zamu Cigaba Da Gudanar Dasu Daki Daki Zuwa Sauran Mazabun Kamar Yadda Muka Gabatar A Mazabar Zango Dake Karamar Hukumar Ungogo.
~~~Hon Sani Adamu Wakilin
‘Dan Majalissar Tarayya
Minjibir/Ungogo


