389
Daga Fadar Gwamnatin Jihar Kano
Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Tare da Dan Uwansa Mai martaba Sarkin Bichi Alh Nasiru Ado Bayero Sun Halarchi Taron Tura Yara Yan Asalin Jihar Kano zuwa karo karatu a Kashashen Waje. Mai martaba Sarkin na Kano a nasa jawabin ya yi wa daliban fatan alkhairi da Samun nasara a karatun da za su yi. Sannan ya umarce su da su zama jakadu na gari a duk kasashem da za su je. Ya Yi musu addu’a ta su je lafiya su dawo lafiya cikin nasara , Amin.
Allah ya taimaki Sarakunanmu ya kara musu lafiya, ya daukaka Kano da Kanawa , Amin.






