MASARAUTUNMU
Mai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya ziyarci Mai martaba sarkin Ningi Alh. Yunusa Muhammad Danyaya a fadarsa Dake Garin Ningi.
Allah ya taimaki sarki, ya karawa sarki lafiya. Amen.
Garba hamza jajaye gaya
Media Gaya Emirate
20/9/2023.