Home Labarai ‘Yan kungiyar Kwadago Sun janye tafiya yajin aiki a gobe.

‘Yan kungiyar Kwadago Sun janye tafiya yajin aiki a gobe.

by masta

Kungiyar kwadago NLC ta kasa ta bayar da umarnin cewa dukkan mambobinta da su umarci mambobinsu da su koma bakin aiki a gobe 3 ga Oktoba, 2023 saboda an dakatar da yajin aikin da aka shirya a gobe za a shiga na sai baba ta gani. Kungiyoyin kwadagon NLC da TUC sun amince da janye yajin aikin da aka shirya gudanarwa ranar 3 ga watan Oktoba, 2023, a matsayin martani ga kawar da tallafin man fetur. Sun amince da batutuwan da suka tattauna da gwamnatin tarayya.

Related Posts

Leave a Comment