Labarai Kungiyar Likitocin Jihar Zamfara na shirin fadawa Yajin Aikin Sai Baba ta gani by masta August 28, 2023 written by masta August 28, 2023 306 Kungiyar likitocin jihar Zamfara sun shirya shirin fadawa yajin aiki saboda matsalar da suke fuskanta sannan gwamnatin jihar ta Zamfara karkashin gwamna Alh Dauda Lawan Dare ya kasa shawo kanta. Likitocin suna bukatar abubuwa da dama Wanda zai taimakawa aikin nasu. Share this: Click to share on Facebook (Opens in new window) Facebook Click to share on X (Opens in new window) X Like this:Like Loading... Related 0 comment 0 FacebookTwitterPinterestEmail masta previous post Yadda Tsafta ke Neman Gagarar Garin Kano a Yau! Laifin wa ye? next post Kudirina Kan Gina Nijeriya Zai Tabbata da Yardar Allah Related Posts Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya... December 3, 2025 2 December, 2025 22:17 December 2, 2025 22 November, 2025 13:08 November 22, 2025 22 November, 2025 13:01 November 22, 2025 REJOINDER November 20, 2025 SHUGABAN SOJAN ƘASA YA ISA GUSAU, JIHAR ZAMFARA November 20, 2025 Leave a Comment Cancel Reply Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.