Home Labarai Gwamnan Jihar Sakkwato Alh Ahmad Aliyu ya yi zaman gamawar Gaggawa da Sojoji don Samar da tsaron jihar

Gwamnan Jihar Sakkwato Alh Ahmad Aliyu ya yi zaman gamawar Gaggawa da Sojoji don Samar da tsaron jihar

by masta

Tun bayan da Gwamnan Jihar Sakkwato Alh Ahmad Aliyu ya zama gwamna bai huta ba bai gajiya ba wurin Neman mafita kan tsaron Jihar Sakkwato. Ko a yau ma gwamnan na jihar Sokoto Alh Dr. Ahmed Aliyu Sokoto Fcna, Phd, tareda mataimakinsa Idris Muhammad Gobir da Sakataren gwamnatin jiha, sun Gudanar da taro na Gaugawa da Hukumomin tsaron jihar Sokoto domin shawo kan matsalar tsaron jihar.

A wannan zaman, an cimma an tattauna muhimman lamurra mafi sauki na Kakkabe ‘yan bindiga da suke addabar Gabacin Sokoto da sauran jihar baki daya. An samu matsaya Akan muhimman abubuwa da ake fatan ya kawo karshen wannan matsalar da yardar Allah.

Related Posts

Leave a Comment