354
A Ƙoƙarinsa Na Kawo Haɗin kai Ga Al’ummar Jihar Kano
Kwamishinan Addinai Hon Alh Tijjani Sani Auwal Yakai Ziyara don Neman Shawarwari zuwa Babbar Zawiyyar Shehu Mal Salga Dake cikin birnin Kano. Yayin ziyarar an tattauna muhimman batutuwa da shawarwari masu amfani kan hadin kan al’ummar jihar Kano da kawo cigaba a kowanne bangare na addini da zamantakewa.


