445

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi wata ganawa ta musamman da Gwamnonin Jihohin da suka haɗa Iyakoki (Boarders) da Jamhuriyar Nijar, a daren wannan rana ta Lahadi 6/8/2023
Ganawar ta su dai na da alaƙa da tattauna yadda za’a bullowa lamarin, bayan da wa’adin da ECOWAS ta bayar yake ƙarewa, da kuma halin da Jihohin su ke a ciki tun bayan yin juyin Mulkin na Nijar.
Gwamnonin da suka yi ganawar akwai, H.E Ahmed Aliyu (Sokoto), H.E Umar Namadi (Jigawa), H.E Mai Mala Buni (Yobe), H.E Nasir Idris (Kebbi) and H.E Dr Dikko Umaru Radda (Katsina).
Allah ya kawo mana ƙarshe wannan Al’amari cikin sauƙi Amin.

