Home Labarai Daga Mumbarin Sheikh Imam Dr Yusuf Ali

Daga Mumbarin Sheikh Imam Dr Yusuf Ali

by masta

يقول الإمام الشافعي رحمه الله

لي خمسة أطفي بهم حر الوبا والحاطمه:
المصطفي والمرتضي وابنيهما وفاطمه

Imamusshafi’e yana cewa:
Ina da wasu abubuwa guda biyar da darajarsu nake kashe tsananin annoba da zafin wutar Jahannama.
Gasu:
1-Annabi Muhammad(sallallahu alaihi waalihi wasahbihi wasallam)
2-Sayyiduna Ali (radiyallahu anhu)
3-sayyiduna Alhasan (RA)
4-Sayyiduna Alhusaini (RA)
5-Sayyidatuna Fatimah bnt Rasulillah (RA)

Related Posts

Leave a Comment