Home Labarai Hajiya Zulaiha Dikko Radda ta halarci taro a National Women Development Centre da ke Abuja Wanda hukumar Mata da cigabansu ta shirya

Hajiya Zulaiha Dikko Radda ta halarci taro a National Women Development Centre da ke Abuja Wanda hukumar Mata da cigabansu ta shirya

by masta

Mai dakin gwamnan Katsina Hajiya Zulaihat Dikko Radda First Lady Katsina State, ta sami halartar taro na National women Development Center tare da kaddamarda hotan matar Shugaban kasa a hukumar ta mata da cigaba su ta kasa da ke Abuja yau.

Taron dai ya sami halartar Uwar gidan Shugaban Kasa Sen. Oluremi Tinubu tare da mai dakin mukaddashin Shugaban Kasa wato Nana Kashim Shetima tare da matan gwamnoni Nijeriya.

Related Posts

Leave a Comment