378
Gwamnan Sokoto Ahmad Aliyu ya aminta da nadin
1. Alhaji Bello Sifawa a matsayin Sakataren gwamnatin jaha (SSG)
2. Alhaji Aminu Dikko a matsayin Shugaban Ma’aikatan fadar gwamnati (Chief of Staff)
3. Alhaji Gandi Umar Muhammad a matsayin Babban Mataimaki na musamman a bangaren Mulki
4. Alhaji Hussaini Umar Gorau a matsayin Babban Mataimaki na musamman (P.A)
5. Hon. Bello Yahaya Wurno a matsayin Babban Mataimaki na musamman a bangaren huldayyar gwamnatoci (SSA Intergovernmental Relation)
6. Faruk Labbo a matsayin Mataimakin na musamman a bangaren gida (S.A Domestic)
7. Faruk Ahmad Shuni a matsayin Mataimakin na musamman a bangaren tsare-tsare (S.A Protocol)


