385
An

rawaito kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano Haruna Kiyawa ya bayyana yunƙurin da rundunar ‘yan sanda a jihar Kano tayi na kame bata gari da ke yiwa mutane sata da sunan ganima.
Kiyawa ya bayyana cewar sun kama wasu matasa bisa zargin ‘satar kayan’ ‘yan kasuwa wadanda sakamakon rushe-rushen da ake yi a wasu sassan birnin Kano ya shafa.

