Gogaggen dan Siyasa nan Alhaji Abdulmajid Dan Bilki kwamanda ya rantse kan in har Sabon Shugaban kasar Nijeriya Alh Bola Ahmad Tinubu ya sake ya jawo madugun Kwankwasiyya Engr Rabi’u Musa Kwankwaso , to za su yake shi. Ya kuke ganin wannan maganar?