Home Labarai Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya aza harsashin Gaya Polytechnic a yau

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya aza harsashin Gaya Polytechnic a yau

by masta

Mai girma gwamnan jihar Kano Engr. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da ginin harsashin ginin Gaya Polytechnic a wannan rana mai albarka ta yau 3/12/2025. Wannan gina makaranta ba karamin cigaba ba ne ga .mazauna garin Gaya da ma makwabtan jihohi. Ilimi yana daga cikin abubuwan da wannan gwamnati ta ba wa fifiko.

Related Posts

Leave a Comment