Home Labarai Mai girma mataimakin Shugaban ƙasa ya halarci jana’iza a Maiduguri

Mai girma mataimakin Shugaban ƙasa ya halarci jana’iza a Maiduguri

by masta

A yammacin yau talata, Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya halarci jana’izar Marigayi Hajiya Zainab Abba Bashir mahaifiyar tsohon Sanatan Borno ta sakiya BabaKaka Bashir Garbai a birnin Maiduguri.

Related Posts

Leave a Comment