293
Kamar yadda gwamnan jihar Sakkwato ya yi alkawali a lokacin da ya je zagayen godiya a Karamar hukumar Tambuwal ya yi musu alkawarin wasu muhimman ayyuka Kuma Alhamdlillah ya shirya don cika wannan alkawari. Wadannan sune jerin ayukkan da suke gudana a Karamar hukumar Tambuwal.
Ayukkan sun kunshi gina manyan tituna da kuma masallachi.





