Home Labarai SHUGABA TINUBU YA NAƊA SABBIN SHUGABANNI A HUKUMAR LEƘEN ASIRI DA HUKUMAR ƳAN SANDAN FARIN KAYA

SHUGABA TINUBU YA NAƊA SABBIN SHUGABANNI A HUKUMAR LEƘEN ASIRI DA HUKUMAR ƳAN SANDAN FARIN KAYA

by masta

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Ambasada Muhammad Muhammad a matsayin sabon shugaban hukumar leƙen asiri ta ƙasa, NIA, a yau.

Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito, shugaba Tinubun ya kuma amince da naɗin Mista Adeola Oluwatosin Ajayi, a matsayin sabon shugaban hukumar ƴan sandan farin kaya DSS.

Related Posts

Leave a Comment