368
#_Gaya_Emirate_Council
Mai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya kar6i bakuncin shugaban dashen nazarin Dan Adam na jami’ar Yusuf maitama Sule Dake nan jihar kano Prof. Umar Muhammad lafido, a yayin zaman fadar yau Laraba.
Allah ya taimaki sarki, ya karawa sarki lafiya. Ameen.
Garba Hamza Jajaye
21-8-2024





