400
Duk da dai an samu wata ’yar taƙaddama a tsakanin sabuwar gwamnatin Alhaji Asiwaju Chif Bola Ahmed Tinubu a gefe guda yadda tun a karon farko a ka zaɓo fitacce kuma zaƙaƙuri ta fuskar masaniya da aikin kafafen yada labarai. Kuma a kai mai muƙami na minista.
Alh Idris Muhammed Malagi zamowar sa minista a ɓangare na labarai da wayar da kan al’umma hakan wata gata ce ga aikin jarida a dukkanin Arewa da ma dukkanin ƙasar mu Nijeriya.
- Sai dai duk da haka a kula ita gwamnati uwa ga ’yan kasa ta yadda idan mutum ya bi doka ya zauna da i ta lafiya idan kuma an keta doka a samu matsala a tau yar shawara ga dukkanin ma su aiki na jaridu a kula. aikin jarida muhimmi ne domin wakilci ne a tsakanin talakkawa zuwa ga ma su mulki wanda hakan kadai ya isa mu ƙara jinjina a gare ku da fatan ku ƙara kwazo da kwatamta adalci a ayukkan ku. Allah ya iya ma ku ayyukan ku.


