Home Labarai Kungiyar Likitocin Jihar Zamfara na shirin fadawa Yajin Aikin Sai Baba ta gani

Kungiyar Likitocin Jihar Zamfara na shirin fadawa Yajin Aikin Sai Baba ta gani

by masta

Kungiyar likitocin jihar Zamfara sun shirya shirin fadawa yajin aiki saboda matsalar da suke fuskanta sannan gwamnatin jihar ta Zamfara karkashin gwamna Alh Dauda Lawan Dare ya kasa shawo kanta. Likitocin suna bukatar abubuwa da dama Wanda zai taimakawa aikin nasu.

Related Posts

Leave a Comment