Home Labarai Ziyara Zawiyyar Shehu Atiku Sanka wadda Kwamishinan Addinai na jihar Kano Shehi Tijjani Sani Auwal ya Kai a Yau Talata

Ziyara Zawiyyar Shehu Atiku Sanka wadda Kwamishinan Addinai na jihar Kano Shehi Tijjani Sani Auwal ya Kai a Yau Talata

by masta

Alhamdulillah cikin yardar Allah a yau mai girma kwamishinan addinai na jihar kano,Hon Sani Auwalu Ahmed Tijjani ya fara rangadi na ziyara zuwa ga gidajen malamai na jihar kano,inda yanzu haka anje Gidan Shehu Atiku Sanka,anje ne domin neman hadin kansu,shawarar su domin ganin wannan aiki na hidimar addinin musulunci da musulmai da aka dora masa,an samu nasara kamar yanda aka kyautata masa zato wajan bashi wannan aiki.
Anasa bangaren khalifan shehu Atiku yayi bayanai na karfafa gwiwa ga mai girma kwamishinan addinai.

Aminu Dan Almajiri
Media Aid to hon commissioner for religious affairs

Related Posts

Leave a Comment