Home Labarai Kamar yadda na rantse Ina nan kan baka na ba zan ci amanarku ba. In ji shugaba Tinubu ga Yan Nijeriya

Kamar yadda na rantse Ina nan kan baka na ba zan ci amanarku ba. In ji shugaba Tinubu ga Yan Nijeriya

by masta

ALLAHÙ AKBÀR: A Matsayina Ná Musulmí Da Na Yí Rantsuwa Da Alƙur’ani Maì Gírma Lokacìn Karɓar Mulkí Ya Zama Wajibi Ná Yi Shugbanci Na Adalci, Céwar Bóla Tínubu

Na Tabbata Zan Dawo Da Najeriya Cikin Hayya Cinta, Cèwar Sabon Shùgaban Kasa Alhaji Asiwaju Bola Ahmad Tinubu

Tinubu ya ce yana da hanyar da za ta sake ɗaukaka Najeriya da kuma kawo ci gaba ga kowa da kowa, ya ƙara da cewa “Zan iya tafiyar da hanya zuwa wadata, na san hanyar ilimi domin na yi imani da shi, na san hanyar da za a magance matsalar rashin tsaro. ƙasar.”

Sai dai ya yi kira ga ƴan Najeriya da su ba shi damar yin aiki ta hanyar hakuri da taya shi addu’ar fatan yin nasara.

Ya ce, “Za mu yi aiki tare ne domin ba za mu koma lokacin da wasu ke sace kudin kasar ba, ba za mu bari a yi mulkin kama karya ba.”

Related Posts

Leave a Comment