Home Labarai Gwamnan Jihar Katsina ya halarci bikin rufe training din masu yi wa kasa hidima NYSC na Batch B

Gwamnan Jihar Katsina ya halarci bikin rufe training din masu yi wa kasa hidima NYSC na Batch B

by masta

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya halarci bikin rufe kwas din masu yi wa kasa hidima na NYSC Batch ‘B’ Stream I a ranar Talata, 1 ga watan Agusta, 2023 a sansanin NYSC Orientation Camp dake kan titin Mani, jihar Katsina.

Related Posts

Leave a Comment