Home Labarai Kungiyar Kansiloli ta Jam’iyyar APC na Nijeriya ta Goyi Bayan Dr Abdullahi Umar Ganduje ya zama S hugaban Jam’iyya na Kasa.

Kungiyar Kansiloli ta Jam’iyyar APC na Nijeriya ta Goyi Bayan Dr Abdullahi Umar Ganduje ya zama S hugaban Jam’iyya na Kasa.

by masta

Amadadin kansilolin jamiyyar APC na kasa,karkashin jagorancin shugaban kungiyar na kasa Hon Muslihu Yusuf Ali sun goyi bayan Dr Abdullahi Umar Ganduje yazama shugaban jamiyyar APC na kasa Baki daya, duba da cancantarsa da kishinsa ga jam’iyya da kuma yadda yake da himmar ciyar da kasa gaba a kullum.

Related Posts

Leave a Comment