Home Labarai Gwamna Radda ya karbi bakuncin shugaban Hukumar Jarrabawa ta Kasa (NECO)

Gwamna Radda ya karbi bakuncin shugaban Hukumar Jarrabawa ta Kasa (NECO)

by masta


Gwamna Malam Dikko Umaru Radda ya karbi bakuncin Shugaban Hukumar Jarrabawa ta Kasa (NECO), Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, a ofishinsa a ranar Juma’a 28 ga watan Yuli, 2023.

Gwamna Radda ya yaba da kokarin hukumar NECO wajen gudanar da jarrabawar tare da nuna jin dadinsa da ziyarar. Ya kuma tabbatar wa da shugaban hukumar cewa jihar Katsina za ta ci gaba da karfafa hadin gwiwarta da NECO.

SSA Isah Miqdad
28/7/2023

Related Posts

Leave a Comment