292
Fadar shugaban kasar Nijar ta ce shugaba Bazoum da iyalinsa na cikin koshin lafiya bayan yunkurin kifar da gwamnatinsa a sanyin safiyar yau. Daga
Muhsin Tasi’u Yau

Sojojin da ke gadin shugaban kasa da suka tayar da bore sun nemi dauki daga takwarorinsu na Garde nationale. kuma sojoji da rundunar Garde nationale, na shirin kalubalantar dakarun da ke gadin shugaban kasa idan ba su dawo kan turba ba.
Tushen Labari : Présidence De La République Du Niger

