Home Labarai *Akwai Bukatar Karfafa Hadin Gwiwa Tsakanin Sarakunan Gargajiya Da Gwamnati Wajen Dakile Matsalolin Kasa

*Akwai Bukatar Karfafa Hadin Gwiwa Tsakanin Sarakunan Gargajiya Da Gwamnati Wajen Dakile Matsalolin Kasa

by masta

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi kira da a kara karfafa dangantaka tsakanin gwamnatin tarayya da Masarautun gargajiya, inda ya yaba da rawar da suke takawa wajen wanzar da hadin kan kasa da zaman lafiyar al’umma.

Mataimakin ya bayyana hakan ne a wajen ta’aziyya da ya kai masarautar Ningi da ke jihar Bauchi, bisa rasuwar marigayi Sarkin Ningi tare da taya sabon sarkin murna. Mataimakin ya yi alkawarin bai wa sabon sarkin goyon bayan gwamnatin tarayya tare da jaddada muhimmancin ci gaba da Shugabancin sarakunan Gargajiya ga hadin kan kasa.

Related Posts

Leave a Comment