Home Labarai Jagaban , Zababben Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya dawo Nijeriya Daga Faransa

Jagaban , Zababben Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya dawo Nijeriya Daga Faransa

by masta

A yau Shugaban Kasa Mai jiran rantsuwa Alh Bola Ahmad Tinubu ya dawo Nijeriya daga Kasar Faransa. Shugaban ya dawo a shirye tsaf da shirin karbar ragamar mulkin Kas

ar nan Ranar 29/5/2023 in sha Allah.

Related Posts

Leave a Comment